Azeez Issa Adesiji
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Azeez Issa Adesiji shine shugaban ƙaramar hukumar Ilesa ta yamma a jihar Osun dake kudu maso yammacin Najeriya.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.