Jump to content

Bello Mandiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bello Mandiya
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Katsina South
Rayuwa
Cikakken suna Bello Mandiya
Haihuwa Jahar Katsina
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Bello Mandiya Dan Najeriya ne, dan'siyasa, wanda shine zababben Sanata mai wakiltar shiyar Katsina ta Kudu. An zabe shi ne a watan Februiru a Babban zaben Najeriya na shekarar 2019 a karkashin jam'iyar All Progressives Congress (APC).[1][2] Gabanin zaɓen sa shine Chief of Staff din gwamnatin Katsina karkashin gwamna Aminu Bello Masari.

Farkon Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Bello Mandiya kwararren dan siyasa ne a Nijeriya kuma yakai matsayin sanata mai wakiltan Kudancin Jihar Katsina a majalissa taraiyya ta kasa.[3] An zabeshi a matsayin sanatan kudancin Katsina a watan Febrairu,shekarar 2019 a zaben kasa karkashin jam’iyyar APC wanda a da ya rike matsayi Chief of staff na jihar Katsina.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.