Bessie Smith

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bessie Smith

Bessie Smith (15 Afirilu 1894 – 26 Satumba 1937) mawaƙiyar Amurika ce. An haifi Bessie Smith ne a birnin Chattanooga dake a Jihar Tennessee dake ƙasar Amurika.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.