Beyond the Ocean (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Beyond the Ocean (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2006
Asalin suna Après l'océan
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Faransa, Birtaniya da Ivory Coast
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 108 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Éliane de Latour (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Éliane de Latour (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Pascal Judelewicz (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Tiken Jah Fakoly (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Ivory Coast
External links

Bayan Tekun (lakunin sakin Faransa : Les Oiseaux du ciel da Après l'océan ) fim ne na 2006 wanda Éliane de Latour ya bada umarni Latour shima ya shirya fim din. An Haska fim ɗin a ɓangaren Panorama a yayin bikin 56th Berlin International Film Festival a watan Fabrairu 2006.[1] Hakanan a bikin 2006 Edinburgh International Film Festival.

Sharhi[gyara sashe | gyara masomin]

Otho da Shad sun bar Abidjan don gwada sa'ar su a Turai. Suna da burin komawa kasarsu a matsayin jarumai. Duk da haka, gudun hijira ba gadon wardi ba ne. Da zarar a Spain, an kama Otho kuma an tura shi zuwa Cote d'Ivoire ba tare da cimma burinsa ba. Abokansa na baya sun juya masa baya. Shad ya yi nasarar tafiya Ingila inda ya haɗu da Tango, wata matashiya 'yar Faransa mai tawaye. Masoyan biyu sun dogara ga juna don neman tallafi, amma cikas da dole ne su shawo kansu suna da yawa.

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "France represented by 25 films at the 56th Berlin International Film Festival". UniFrance. 8 February 2006. Retrieved 20 July 2021.