Billy Graham
Appearance

Billy Graham (an haife shi a ranar 7 ga watan Nuwamba, a shekara ta 1918 - ya mutu a ran ashirin da ɗaya ga Fabrairu a shekara ta 2018) faston Tarayyar Amurka ne. Ya shahara sosai a Tarayyar Amurka saboda wa'azinshi. Ya shawarci shugabannin Tarayyar Amurka, daga Harry Truman zuwa Barack Obama.
