Jump to content

Birnin-Konni (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Birnin-Konni


Wuri
Map
 13°47′28″N 5°15′03″E / 13.7911°N 5.2508°E / 13.7911; 5.2508
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua
Department of Niger (en) FassaraBirnin-Konni (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 63,169 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 270 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Konni
taswirar kasar niger
birnin konni

Birni-N'Konni, (ko kuma Birnin-Konni, ko a takaice Konni/Bkonni) Birni ne a kasar Nijar wanda ke a iyakar ƙasar Najeriya. Birni ne mai matukar muhimmancin gaske ga al'ummar yankin saboda harkar kasuwanci.

Stielers Handatlas 1891 68 Konni

A kidayar 2001 Birnin-Konni nada yawan jama'a da suka kai kimanin 44,663. Birnin kuma yana daga cikin cibiyoyin Hausawa tun kafin zuwan turawa. Asalin sunan garin daga kalmar Hausa ne sannan dayawan Hausawa Mazauna garin da na kusa dashi kan kira garin da sunan Birni[1]

  1. E. P. Stebbing. The Encroaching Sahara: The Threat to the West African Colonies. The Geographical Journal, Vol. 85, No. 6 (Jun. 1935), pp. 506–519