Jump to content

Birniwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Birniwa


Wuri
Map
 12°47′00″N 10°14′00″E / 12.7833°N 10.2333°E / 12.7833; 10.2333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Jigawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,567 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Biriniwa Karamar Hukuma ce dake a Jihar Jigawa, Arewa maso yamman Nijeriya. Ƙaramar hukumar Birniwa tana ƙarƙashin Masarautar Hadejia.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]