Blessing Agbebaku
Appearance
2023 - District: Owan West (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | jahar Edo, | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Jami'ar jahar Benin | ||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da Mai tattala arziki | ||
| Imani | |||
| Addini | Kiristanci | ||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Blessing Agbebaku ɗan siyasan Najeriya ne a halin yanzu yana aiki a matsayin kakakin majalisar dokokin jihar Edo ta takwas. Shi memba ne na Jam'iyyar Demokradiyya ta Jama'a wanda ke wakiltar Mazabar Owan ta Yamma, a cikin Gundumar Sanata ta Arewa ta Edo.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.