Bolaji Odofin
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubucin wasannin kwaykwayo da marubuci |
Bolaji Odofin marubucin wasan kwaikwayo ne na Najeriya wanda ya lashe kyauta. Baya ga hakan shi ɗan jarida ne, kuma tsohon mawallafin mujalla, Odofin a halin yanzu yana aiki a wani sashin Sa-kai (ba don samun Riba ba).