Jump to content

Boma Goodhead

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Boma Goodhead
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Akuku-Toru/Asari-Toru
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 -
Rayuwa
Haihuwa Jahar Cross River, 24 Nuwamba, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta jami'ar port harcourt
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Tsarin kundin mulkin

Boma Goodhead, (an haife ta ranar 24 ga Nuwamba 1970), ƴar siyasar Najeriya ce kuma ƴar majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Asari-Toru a jihar Ribas. Ta kasance ƴar jam'iyyar Peoples Democratic Party.[1][2]

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Boma a ranar 24 ga Nuwamba 1970 ga Melford Dokubo, tsohon Alƙalin babbar kotu ta Najeriya. Ta fito daga Buguma a ƙaramar hukumar Asari-Toru a jihar Ribas.[3] Ita ce ƙanwar Asari Dokubo.[4][5]

A yayin taron kwamitin a 2017, ta yi zargin cewa ta yi barazanar "karya kai" ɗan majalisa, Razak Atunwa wanda ya rubuta Wasiƙa zuwa ga shugaban ƙasa Goodluck Jonathan na lokacin, yana neman ya bayyana a gaban wani kwamitin wucin gadi don badaƙalar cin hanci.[6]

  1. https://nass.gov.ng/mps/single/480
  2. https://www.bbc.co.uk/programmes/p06hn3b6
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-25. Retrieved 2023-03-11.
  4. https://www.thecable.ng/daughter-of-a-judge-asari-dokubos-sister-iboris-ex-aide-the-female-lawmaker-who-confronted-dss-operatives
  5. https://independent.ng/meet-boma-goodhead-female-rep-who-dared-armed-operatives/
  6. https://www.thecable.ng/daughter-of-a-judge-asari-dokubos-sister-iboris-ex-aide-the-female-lawmaker-who-confronted-dss-operatives