Jump to content

Bryan Okwara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bryan Okwara
Rayuwa
Haihuwa 9 Nuwamba, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara, jarumi da influencer (en) Fassara
IMDb nm7376209

Bryan Okwara wanda aka fi sani da Ikenna Bryan Okwara (an haife shi a ranar 9 ga Nuwamba 1985) ɗan wasan Finafinai ne a Najeriya ne kuma ɗan asalin Igbo kuma ɗan takara ne wanda ya lashe kambun Mr. Nigeria a 2007 kuma ya kai wasan kusa da na karshe a gasar Mister World 2007.[1][2][3]

  1. Okundia, Jennifer (17 February 2020). "Mr Nigeria welcomes son with girlfriend". P.M. News. Retrieved 18 March 2021.
  2. "Ikenna Bryan Okwara - Nigeria". Archived from the original on 7 December 2008. Retrieved 2009-01-30.
  3. "The Handsome Bryan Okwara". Pulse Nigeria. 7 July 2014. Archived from the original on 26 November 2021. Retrieved 18 March 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]