Jump to content

Bukar Kura of Borno

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bukar Kura of Borno
Rayuwa
Haihuwa 1830
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1884
Ƴan uwa
Mahaifi Umar of Borno
Yara
Sana'a

Bukar ko Bukar Kura bin Umar al-Kanemi (c. an haife shi a shekarar 1830-c. 1884 ko 1885), shi ne Shehu na Borno shekarar daga 1881 zuwa c. 1884.

Sarautar Bukar

[gyara sashe | gyara masomin]

Bukar ya zama shehun Borno ne a shekarar 1881, bayan mutuwar mahaifinsa Umar I ibn Muhammad al-Amin . Mulkinsa na shekaru uku ya kasance cikin mummunan rikicin tattalin arziki wanda ya tilasta masa sanya haraji akan talakawansa. A cikin yaren Kanuri, ana kiran wannan harajin kumoreji (ya raba rabi ga mabuƙsta), wanda ke nufin cewa Bukar ya ba da rabin dukiyar talakawansa. [1] [2]

Bukar kamar a ziyarar turawa Heinrich Barth ya gani

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekarata 1851, wani balaguron Biritaniya karkashin jagorancin Heinrich Barth ya isa Borno. Barth ya hadu da Bukar lokacin da yake kusan shekara goma sha biyu kuma a cewarsa ya kasanc[3]

Kabarin Bukar Kura, Kukawa, Jihar Borno, Nigeria
Bukar Kura of Borno
Regnal titles
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}

Bayanin kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

 I

Litattafan tarihi

[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]


Manazarta ==

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Louis Brenner, The Shehus of Kukawa: A History of the Al-Kanemi Dynasty of Bornu, Oxford Studies in African Affairs (Oxford, Clarendon Press, 1973), pp.86-88.
  2. name="Palmer">Herbert Richmond Palmer, The Bornu Sahara and Sudan (London: John Murray, 1936), p. 269.
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Bukar_Kura_of_Borno