Jump to content

Bukola Abogunloko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bukola Abogunloko
Rayuwa
Cikakken suna Bukola Abogunloko
Haihuwa Ijero, 18 ga Augusta, 1994 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 53 kg
Tsayi 170 cm

Bukola Abogunloko (an haife ta a 18 ga watan Agustan 1994) ƴar tseren Najeriya ce. Ta kasance daga cikin 'yan wasan tseren mita 4 × 400 na Najeriya a Gasar Olympics ta 2012 wanda ya kai ta wasan karshe. Koyaya, an fiddasu a wasan karshe.[1] [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "IAAF Profile". Archived from the original on 12 August 2012. Retrieved 11 August 2012.
  2. "A miserable day for Team Nigeria at Olympics". P.M. NEWS Nigeria. 12 August 2012. Archived from the original on 15 August 2012. Retrieved 19 August 2012.