Bunmi Kayode

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bunmi Kayode
Rayuwa
Haihuwa 13 ga Afirilu, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.77 m

Bunmi Kayode (an haife tane a ranar 13 ga watan Afrilun shekarar 1985) ita ce 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta mata ta duniya da ke wasa a matsayin mai bada kariya . Ta kasance mamba ce a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya . Ta kasance daga cikin ƙungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2003 .[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FIFA Women's World Cup USA 2003 - Technical Report" (PDF). FIFA Women's World Cup United States 2003. FIFA. 2003. Archived from the original (PDF) on 2011-12-26. Retrieved 2007-09-28.