Charles Ayo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Charles Ayo
Rayuwa
Haihuwa Egbe (en) Fassara, 31 Oktoba 1958
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Mutuwa 2 ga Augusta, 2023
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Ilorin
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami

Charles Ayo dan najeriya ne kuma malami da kuma mai gudanarwa ne wanda ya rike shugaban makarantar Convenent university ya taba rike sashen naura mai kwakwalwa da shashen watsa labarai a makarantar [1] [2] ya kuma maida hankali wurin cigaban university din inda ta zama cikin nagartattun goma a wannan lokacin [3] Ayo wanda yafi kowa hazaka a fannin karatun naura mai kwakwalwa lokacin da ya gama digirin shi na n farko a cikin shekarar 1985 a Ahmadu Bello university Zariya kuma yayi PHD din shi a University of Ilorin

Yana da mata hudu da yaya biyar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. University, Covenant. "Covenant University gets New Vice-Chancellor / News / Home - Covenant University". covenantuniversity.edu.ng. Retrieved 2017-12-20
  2. Ogundare, Tunbosun (8 Nov 2012). "Covenant University appoints new VC". National Mirror. Archived from the original on May 17, 2014. Retrieved 6 Aug 2014
  3. Alabi, Mojeed (16 Jul 2014). "Nobel laureate joins Covenant varsity". New Telegraph. Archived from the original on 2014-08-11. Retrieved 6 Aug 2014.