Charles dickens
Appearance


Charles John Huffam Dickens yayi rayuwa 1812_ 7 June 1870, ya kasance shaharren marubuci ne na littatafan Turanci Kuma Mai tsokaci a harkokin yau da kullum Wanda ya shahara wajen kirkirar labarai na qirqira wadanda suka shahara a duniya yana daya daga cikin wadanda ake girmamawa a bangaren ta bangaren rubuce rubucen qirqira. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Black 2007, p. 735