Chika Unigwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hoton Chika Unigwe a shekara ta 2009.

Chika Unigwe (an haife ta a ran sha biyu ga Yuni a shekara ta 1974), ɗaya ce daga cikin marubuta a Nijeriya. Ta rubuta kagaggen labarin On Black Sisters' Street (A titin 'yan'uwar baki). Ta ƙarba kyautar adabi NLNG a shekarar 2012[1].

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. (Turanci) From NLNG’s Treasury .. Chika Unigwe wins $100,000 NIG Prize for Literature, Vanguard, 8 Nuwamba 2012.