Jump to content

Chinedum Nwajiuba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chinedum Nwajiuba
Rayuwa
Haihuwa Port Harcourt, 1964 (61/62 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Universität Hohenheim (mul) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da marubuci

Chinedum Uzoma Nwajiuba (an haife shi a shekara ta 1964) malami ne a Najeriya kuma farfesa a fannin tattalin arzikin noma. Ya kasance mataimakin shugaban jami'ar tarayya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.