Jump to content

Chinho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chinho
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 2 Satumba 1982
ƙasa Angola
Mutuwa 8 ga Yuli, 2019
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CRD Libolo-
  Angola men's national football team (en) Fassara2004-2009100
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
tshon danwasan kafan Angola chinho

João dos Santos de Almeida, wanda kuma aka fi sani da Chinho (Satumba 2, 1982 - Yuli 8, 2019) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola. Ya buga wa tawagar kasar Angola wasa.[1]

Chinho ya rike kambun Afirka daya tilo da Angola ta taba samu a fagen kwallon kafa yayin da ta lashe gasar matasa ta Afirka a shekarar 2001 a Habasha.[2]

Chinho
Chinho
Chinho

Da tsakar safiya, a ranar 8 ga watan Yuli, 2019, an gano Chinho a mace har lahira a cikin motarsa, a unguwar Sapu, da ke wajen birnin Luanda, jim kadan bayan barin ofishinsa da yake biyan ma'aikatansa albashi duk wata. Rahotanni sun bayyana cewa wani mai shaida ya ga babur yayi karo a bayan motarsa kuma yayin da ya tsayar da motar ya sauke tagar gefen sai fasinjan babur din ya harbe shi sau da yawa kuma ya mutu a wurin.[3]

Kididdigar kungiya ta kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
tawagar kasar Angola
Shekara Aikace-aikace Manufa
2004 4 0
2005 2 0
2006 3 0
2007 0 0
2008 0 0
2009 1 0
Jimlar 10 0
  1. "Chinho :: João dos Santos de Almeida ::" .
  2. Chinho at National-Football-Teams.com
  3. "Futebol: Morreu ex-futebolista "Chinho" " (in Portuguese). ANGOP Angolan News Agency. 8 Jul 2019. Retrieved 21 Sep 2019.