Chinko Ekun
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Ikeja, 13 Satumba 1993 (32 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Bachelor of Laws (mul) |
| Harsuna |
Yarbanci Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
rapper (en) |
| Sunan mahaifi | Chinko Ekun |
| Artistic movement |
hip-hop (en) |
| Kayan kida | murya |



Oladipo Olamide Emmanuel an haife shi a ranar 13 ga watan Satumba, shekara ta 1993, wanda aka fi sani da Chinko Ekun, Na Najeriya ne kuma marubucin waƙa. Ya kammala karatu a fannin shari'a daga Jami'ar Obafemi Awolowo[1]