Chinonye Ohadugha
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 24 ga Maris, 1986 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Chinonyelum Ohadugha (an haife ta a ranar 24 ga watan Maris shekara ta 1986) 'yar wasan tsalle uku ce (tripple jump) ‘yar Najeriya.
A cikin shekara ta 2006, ta ƙare a matsayin na huɗu a Wasannin Commonwealth. A shekara ta 2007, ta lashe lambar azurfa a gasar cin kofin Afrika da tsalle-tsalle na mita 14.21, wani sabon tarihin Najeriya.[1] Ba ta kai wasan zagaye na karshe ba a gasar cin kofin duniya ta 2007, amma ta ci lambar tagulla a gasar cin kofin Afirka ta 2008. Ta shiga gasar Olympics ta 2008 ba tare da ta kai wasan karshe ba.
Ta kuma gama a matsayi na biyar a tseren mita 4x100 a Jami'ar bazara ta 2005.[2] ==
| Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula | |
|---|---|---|---|---|---|
| Representing | |||||
| 2005 | Universiade | Izmir, Turkey | 5th | 4 × 100 m relay | 46.32 s |
| 31st (q) | Long jump | 5.56 m | |||
| 11th | Triple jump | 12.91 m | |||
| 2006 | Commonwealth Games | Melbourne, Australia | 4th | Triple jump | 13.26 m |
| 2007 | All-Africa Games | Algiers, Algeria | 2nd | Triple jump | 14.21 m |
| World Championships | Osaka, Japan | 26th (q) | Triple jump | 13.32 m | |
| 2008 | African Championships | Addis Ababa, Ethiopia | 3rd | Triple jump | 14.14 m |
| Olympic Games | Beijing, China | 30th (q) | Triple jump | 13.29 m | |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]