Kiristanci
Appearance
(an turo daga Christianity)
Kiristanci | |
---|---|
Founded | 33 |
Mai kafa gindi | Isa Almasihu |
Classification |
|
Practiced by | Kirista |
Branches |
Western Christianity (en) Eastern Christianity (en) Christian denominational family (en) Christian denomination (en) Christian movement (en) |
Kiristanci Addini ne na Nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara. Kuma Addinin kiristanci Addini ne wanda mutane su kayi imanin cewar Allah ɗaya ne, amma sun fi bada fifikon cewar Yesu almasihu ɗan Allah ne.wanda a Addinin Musulunci ake ambatar sa da Annabi Isa (A.S). Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi ƙaurin suna a Duniya kuma ya na ƙumshe da ɗariƙoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.
Al'adun kiristanci.
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wuri mai tsarki na Kiristoci
-
Baptisma kenan ta jarirai a al'adun Lutheran
-
Tuba daga zunubai a Cocin Katolka
-
Malami na Methodist na murnar Eucharist
-
A cocin Anglican
-
Baiyana farillai a cocin Eastern Orthodox
-
Nada kambi lokacin daurin aure a cocin Syro-Malabar Catholic Church
-
Ibada