Jump to content

Chu Okongwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chu Okongwu
Ministan Albarkatun kasa

1986 - 1990
Rayuwa
Haihuwa Jahar Anambra, 23 Satumba 1934
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Mutuwa 12 ga Janairu, 2022
Karatu
Makaranta Jami'ar Harvard
Boston University (en) Fassara
Kwalejin Gwamnati Umuahia
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Mai tattala arziki

Sonny Chu Okongwu (23 Satumba 1934 – 12 Janairu 2022) masanin tattalin arzikin Najeriya ne kuma ɗan siyasa wanda ya kasance Ministan Tsare-tsare na Ƙasa (1985 – 1986), sannan kuma Ministan Kuɗi (1986 – 1990) a lokacin gwamnatin Babangida.[1]

Rayuwa da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Okongwu a ranar 23 ga Satumba 1934 a jihar Anambra, Najeriya. Shi ne na farko a cikin yara takwas. Okongwu ya halarci makarantar St. Michael da ke Aba tsakanin 1941 zuwa 1946. Daga nan ya koma Government College Umuahia, inda ya ke dalibi daga 1947 zuwa 1951. Ya karanta theory of Economic a Boston University, kuma ya kammala digirinsa a 1961. Ya halarci Jami'ar Harvard daga 1961 zuwa 1965.[2][3] Okongwu ya rasu ne a ranar 12 ga Janairu, 2022, yana da shekaru 87.[4]

  1. Baffour, Katherine (28 October 2013). "He Was Yoruba, I Am Igbo, But We Were Bosom Friends... - At 79, Sonny Chu Okongwu Reflects On His Life". Naij.
  2. "OKONGWU, Dr. Sonny P. Chu". Blerf's Who's Who in Nigeria (Online). Biographical Legacy & Research Foundation. 16 February 2017.
  3. Fuady, A. H. (2012). "Elites and economic policies in Indonesia and Nigeria, 1966-1998". Retrieved 20 November 2021. Cite journal requires |journal= (help)
  4. Are, Jesupemi (12 January 2022). "Chu Okongwu, former minister of finance, is dead". The Cable. Retrieved 12 January 2022.