Chubby Checker

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Chubby Checker

Ernest Evans ko Chubby Checker (3 Oktoba 1941 - ) mawaƙi Amurika ne. An haifi Chubby Checker a birnin Spring Gully a Jihar South Carolina dake ƙasar Amurika.