Jump to content

Churchill Odia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Churchill Odia
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 21 Nuwamba, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta Xavier University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Xavier Musketeers men's basketball (en) Fassara2004-
Oregon Ducks men's basketball (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa small forward (en) Fassara
Nauyi 210 lb

Churchill Odia (an haifeshi 21 ga watan Nuwamba Shekara ta 1985 a Legas ) ɗan wasan kwando ne na kwalejin Najeriya tare da ƙungiyar kwando maza na Jami'ar Oregon Ducks. A shekara ta 2007, ya buga wasa da ƙungiyar ƙwallon kwando ta ƙasa ta Najeriya a gasar FIBA Africa Championship 2007.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hanyoyin waje

[gyara sashe | gyara masomin]