Conor Thomas
Conor Thomas | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Coventry (en) , 29 Oktoba 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Coundon Court (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Conor Thomas (an haife shi 29 Oktoba 1993) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila wanda ke buga wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar EFL League Two taa Crewe Alexandra. Ya taba bugawa Coventry City, Swindon Town, tsohon kulob din kofin Super League na Indiya ATK da Cheltenham Town.[1]
Ayyukan kulob din
[gyara sashe | gyara masomin]Birnin Coventry
[gyara sashe | gyara masomin]Thomas ya shiga Coventry City Academy bayan an lura da wasanshi a a kungiyar Christ The King FC. inda Ya fara bugawa kulob din wasa a chanji a ranar 8 ga watan Janairun shekara ta 2011 a gasar cin kofin FA 2-1 a kwallonsu da Crystal Palace, yazo kulob dinne inda ya kuma maye gurbin Gary Mcsheffrey bayan minti 72 [2] kuma ya fara bugawa kungiyar a ranar 25 ga watan Janairu, kuma a lokacin gasar cin kofen FA, a kan Birmingham City.
Ya shiga kulob din Premier League wato Liverpool da farko a kan aro a ranar 31 ga watan Janairun shekara ta 2011, tare da tunanin zama na dindindin [3] amma bayan ya yi wasa tare da yan wasan su lokacin training a lokuta bakwai ya koma Coventry saboda raunin daya samu a hamstring, saboda haka aka yanke shawara na kawo karshen aron da yazo. [4] Bayan shekaru shida a Coventry, kungiyar ta sake Thomas a watan Yuni 2016.
Garin Swindon
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 4 ga watan Yulin 2016, kafin a sake shi daga kungiyar Coventry, Thomas ya shiga kungiyar League One ta Swindon kan yarjejeniyar shekaru uku.[5] A ranar 6 ga watan Agustan shekara ta 2016,
Thomas ya fara bugawa kungiyar Swindon Town kwallo a yayin da sukayi nasara 1-0 a kan tsohon kungiyarsa; Coventry City,.[6] A ranar 25 ga watan Maris na shekara ta 2017, Thomas ya zira kwallaye na farko ga Swindon, inda ya ci nasara a nasarar da suka samu 1-0 ga Millwall a minti na 90.[7]
Garin Cheltenham
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 25 ga Mayu 2018, Thomas ya koma Ingila don shiga kungiyar League Two ta Cheltenham Town a kan yarjejeniyar shekaru biyu.[8] Ya taimaka wa Cheltenham zuwa wasan kusa da na karshe na League Two na 2019-20, sai aka cisu 3-2.[9] Bayan shekaru hudu, a ranar 6 ga Mayu 2022, Thomas ya bar kulob din bayan bai iya cimma yarjejeniya da kulob din a kan sabbin sharuɗɗa ba. [10]
Crewe Alexandra
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 19 ga Mayu 2022, ya shiga kungiyar crewe Alexandra. [11] Ya fara ne a wasan farko na Crewe na kakar 2022-23, inda suka samu nasarar 2-1 a kan rochdale a spotland.[12] kuma ya zira kwallaye na farko na Crewe a nasarar da kungiyar ta samu a 2-1 a kan tsohon kulob din Swindon Town a Gresty Road a ranar 29 ga Afrilu 2023.[13] A watan Mayu na shekara ta 2024, Thomas ya sanya hannu kan sabuwar yarjejeniyar shekaru biyu, abinda yasa ya kasance a Crewe har zuwa lokacin rani na shekara ta 2026 . [14]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Thomas dan kasar Ingila ne mai shekaru 17 da haihuwa. Ya taka leda a wasan karshe na gasar Nordic ta 2009 kuma an ba shi lambar yabo ta nasara bayan nasarar da kungiyar ta samu a kan Scotland. [15]
Kididdigar aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | National Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Coventry City | 2010–11 | Championship | 0 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | — | 2 | 0 | |
2011–12 | Championship | 27 | 1 | 1 | 0 | 1 | 0 | — | 29 | 1 | ||
2012–13 | League One | 11 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 13 | 0 | |
2013–14 | League One | 43 | 0 | 4 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | 49 | 0 | |
2014–15 | League One | 16 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 3 | 0 | 19 | 0 | |
2015–16 | League One | 3 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 5 | 0 | |
Total | 100 | 1 | 9 | 0 | 2 | 0 | 6 | 0 | 117 | 1 | ||
Liverpool (loan) | 2010–11 | Premier League | 0 | 0 | — | — | 0 | 0 | 0 | 0 | ||
Swindon Town | 2016–17 | League One | 33 | 1 | 1 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | 37 | 1 |
2017–18 | League Two | 2 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 3 | 0 | |
Total | 35 | 1 | 1 | 0 | 2 | 0 | 2 | 0 | 40 | 1 | ||
ATK | 2017–18 | Indian Super League | 18 | 0 | 2 | 0 | — | — | 20 | 0 | ||
Cheltenham Town | 2018–19 | League Two | 32 | 6 | 3 | 0 | 2 | 1 | 4 | 0 | 41 | 7 |
2019–20 | League Two | 26 | 6 | 2 | 0 | 1 | 0 | 3 | 1 | 32 | 7 | |
2020–21 | League Two | 38 | 5 | 3 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | 43 | 5 | |
2021–22 | League One | 24 | 1 | 2 | 0 | 2 | 0 | 2 | 0 | 30 | 1 | |
Total | 120 | 18 | 10 | 0 | 7 | 1 | 9 | 1 | 146 | 20 | ||
Crewe Alexandra | 2022–23 | League Two | 44 | 1 | 2 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 47 | 1 |
2023–24 | League Two | 25 | 1 | 3 | 0 | 1 | 0 | 2 | 0 | 31 | 1 | |
Total | 69 | 2 | 5 | 0 | 1 | 0 | 3 | 0 | 78 | 2 | ||
Career total | 342 | 22 | 27 | 0 | 13 | 1 | 20 | 1 | 399 | 24 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Notification of shirt numbers: Cheltenham Town" (PDF). English Football League. p. 20. Retrieved 20 September 2020.
- ↑ "Coventry City 2–1 Crystal Palace". Coventry City F.C. 8 January 2011. Archived from the original on 11 January 2011. Retrieved 8 January 2011.
- ↑ "England U17 star arrives". Liverpool F.C. 31 January 2011. Archived from the original on 3 February 2011. Retrieved 1 February 2011.
- ↑ http://www.coventrytelegraph.net/coventry-city-fc/coventry-city-fc-news/2011/07/19/liverpool-fc-move-came-too-early-for-me-says-conor-thomas-92746-29079631/ Error in Webarchive template: Empty url.?
- ↑ "Conor Thomas: Swindon Town sign former Coventry City midfielder". BBC Sport. 4 July 2016. Retrieved 29 March 2017.
- ↑ "Swindon Town vs. Coventry City". Soccerway. 6 August 2016. Retrieved 29 March 2017.
- ↑ "Swindon Town vs. Millwall". Soccerway. 25 March 2017. Retrieved 29 March 2017.
- ↑ "NEW SIGNING: Conor Thomas". Cheltenham Town Official Site. 25 May 2018. Retrieved 25 May 2018.
- ↑ "Cheltenham Town 0-3 Northampton Town". BBC Sport. 22 June 2020.
- ↑ "2021/22 retained and released list". Cheltenham Town FC. 6 May 2022. Retrieved 9 May 2022.
- ↑ "Conor Thomas: Crewe sign Cheltenham midfielder on two-year deal". BBC Sport. 19 May 2022. Retrieved 20 May 2022.
- ↑ "Rochdale 1-2 Crewe Alexandra". BBC Sport. 30 July 2022. Retrieved 30 July 2022.
- ↑ "Crewe Alexandra 2-1 Swindon Town". BBC Sport. 29 April 2023. Retrieved 30 April 2023.
- ↑ "Crewe midfielder Thomas signs new deal". BBC Sport. 2 May 2024. Retrieved 2 May 2024.
- ↑ "Bidwell strike wins Nordics for England". The Football Association. 2 August 2009. Retrieved 1 February 2011.