Marshmello
Appearance
(an turo daga Cristopher Comstock)
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Christopher Comstock |
| Haihuwa | Philadelphia, 19 Mayu 1992 (33 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Karatu | |
| Makaranta |
Shipley School (mul) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
disc jockey (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Sunan mahaifi | Dotcom |
| Artistic movement |
electronic dance music (en) |
| Jadawalin Kiɗa |
Monstercat (en) OWSLA (en) Geffen Records (mul) Casablanca Records (en) Astralwerks (en) Republic Records (mul) Columbia Records (mul) |
| IMDb | nm9379727 |
| marshmellomusic.com | |
|
| |
Cristopher Comstock
Yakasance Dj ne ɗan ƙasar Amurka amma anfi sanin sa da suna Mashmello yakasance ba Amurke ne kuma shahararren mawaki na kasar.
Kasar Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifa Mashmelo a kasar Amurka,yakasance mawaki ne shaharare ne yafito a wakar Sillent.shida shahararen mawakin nan Khalid.
Shekarun Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifa Cristopher Comstock a ranar 19 ga watan mayu shekara ta alif 1992, a garinPhiladelphia Pennsylvania United State of America.
Makaranta
[gyara sashe | gyara masomin]Mashmello yayi makaranta a The Shipley School.Ta kasar Amurka.