Marshmello
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Christopher Comstock |
Haihuwa | Philadelphia, 19 Mayu 1992 (30 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
Shipley School (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
disc jockey (en) ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Sunan mahaifi | Marshmello da Dotcom |
Artistic movement |
future bass (en) ![]() trap music (en) ![]() progressive house (en) ![]() electro house (en) ![]() electronic music (en) ![]() |
Kayan kida |
digital audio workstation (en) ![]() synthesizer (en) ![]() Jita |
Jadawalin Kiɗa |
Monstercat (en) ![]() OWSLA (en) ![]() Spinnin' Records (en) ![]() RCA Records, Inc. (en) ![]() Astralwerks (en) ![]() Asylum Records (en) ![]() Def Jam Recordings (en) ![]() Interscope Records (en) ![]() |
IMDb | nm9379727 |
marshmellomusic.com da MelloGang.com |
Cristopher Comstock
File:Mashmelo.jpg
Mashmello kenan a yayin da baisa wulan rufe kai ba
Yakasance Dj ne dan kasar Amurka amma anfi sanin sa da suna Mashmello yakasance ba Amurke ne kuma shahararren mawaki na kasar.
Kasar Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]
An haifa Mashmelo a kasar Amurka,yakasance mawaki ne shaharare ne yafito a wakar Sillent.shida shahararen mawakin nan Khalid.
Shekarun Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]
An haifa Cristopher Comstock shekara ta (19 Mayu 1992),a garinPhiladelphia Pennsylvania United State of America.
Makaranta[gyara sashe | gyara masomin]
Mashmello yayi makaranta a The Shipley School.Ta kasar Amurka.