Dani Olmo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dani Olmo
Rayuwa
Cikakken suna Daniel Olmo Carvajal
Haihuwa Terrassa (en) Fassara, 7 Mayu 1998 (25 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Ƴan uwa
Mahaifi Miquel Olmo Forte
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara-
  FC Barcelona2007-2014
GNK Dinamo Zagreb Academy (en) Fassara2014-2017
  Spain national under-16 association football team (en) Fassara2014-201430
  GNK Dinamo Zagreb (en) Fassara2015-202012434
  Spain national under-17 football team (en) Fassara2015-201591
  Spain national under-18 football team (en) Fassara2016-201621
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2018-126
  RB Leipzig (en) Fassara2020-6112
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara
Mai buga tsakiya
Lamban wasa 25
Nauyi 68 kg
Tsayi 176 cm

Daniel Olmo Carvajal (an haife shi ne a ranar 7 ga watan Mayu na shekarar 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Bundesliga na RB Leipzig da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Spain . Zai iya taka leda a matsayin ko dai mai kai hari ko kuma winger .

Olmo (dama) da Serge Gnabry na Bayern Munich a cikin 2022 DFL-Supercup

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Mahaifin Olmo, Miquel, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne mai ritaya. wanda ya taka leda a matsayin dan wasan gaba, ya taka leda da fasaha a ƙananan kungiyoyin. Babban ɗan'uwan Dani Carlos shima ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma yana taka leda ne a matsayin mai tsaron raga; ya shafe shekaru da yawa a can kasar ta Croatia, a ajiyar kungiyar Dinamo da kuma Lokomotiva Zagreb . Olmo yakan yi magana da yaren Croatia sosai.

Kididdigar sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Dani_Olmo