Dapo olorunyoni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dapo olorunyoni
Rayuwa
Haihuwa Kano, 8 Nuwamba, 1957 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan jarida

Dapo Olorunyoni an haife shi ne a shekarar (1957), sannan kuma dan jarida ne a najeriya. Shi ya kasance mai yadawa kuma mai yin gyararraki a jaridun labarai. Ya kasance dan jaridar labarai. Sannan kuma ya kasance a matsayi darakta a Premium time center da suke bincike a harkokin ayyukan jarida (PTCIJ). dama.