Dayot Upamecano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dayot Upamecano
Rayuwa
Cikakken suna Dayotchanculle Oswald Upamecano
Haihuwa Évreux (en) Fassara, 27 Oktoba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Guinea-Bissau
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  France national under-21 association football team (en) Fassara-
  France national under-18 association football team (en) Fassara2014-2015
  France national under-16 association football team (en) Fassara2014-201430
  France national under-17 association football team (en) Fassara2014-2015120
FC Liefering (en) Fassara2015-2015130
FC Liefering (en) Fassara2015-2015
FC Red Bull Salzburg (en) Fassara11 ga Yuli, 2015-13 ga Janairu, 2017
  RB Leipzig (en) Fassara13 ga Janairu, 2017-5 ga Yuli, 2021
  France national association football team (en) Fassara5 Satumba 2020-
  FC Bayern Munich5 ga Yuli, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 5
Tsayi 186 cm

Dayotchanculle Oswald Upamecano (an haife shi ranar 27 ga Oktoba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich da ƙungiyar Faransa ta ƙasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]