Degel
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Degel birni ne, a arewacin Najeriya. Da ya kasance wani yanki ne na birnin Gobir na kasar Hausa, Degel a san shi musamman kasancewar gidan Fulani ne mai kawo sauyi a Musulunci wato Usman dan Fodio daga shekara ta 1774 zuwa shekarar 1804. Dan Fodio ya gina dimbin magoya baya a yankin har sai da Yunfa na Gobir yasa shi gudun hijira, wanda ya jawo yakin Fulani.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
