Delta Central

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Delta Central
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaDelta

Gundumar shiyar Sanata Delta ta tsakiya jihar Delta ta Najeriya ta kunshi kananan hukumomi takwas da suka hada da Ethiope East, Ethiope West, Sapele, Okpe, Ughelli North, Ughelli South, Udu da Uvwie. Hedkwatar (cibiyar tattarawa) na gundumar Sanata ta Delta ta tsakiya ita ce Udu. Mataimakin shugaban majalisar dattawa na 9, Ovie Omo-Agege ya fito ne yankin Delta ta tsakiya. Dan jam'iyyar All Progressives Congress ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]