Delta South
Appearance
Delta South | |
---|---|
senatorial district of Nigeria (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | Delta |
Gundumar Sanatan Delta ta Kudu jihar Delta, Najeriya, ta kunshi kananan hukumomi guda takwas da suka hada da Bomadi, Burutu, Isoko North, Isoko South, Patani, Warri North, Warri South da Warri South West.Hedikwatar (cibiyar tattarawa) na Delta ta Kudu karamar hukumar Isoko ta Kudu ce. Wakilin Sanatan Delta ta Kudu a yanzu shi ne James Manaja na Jam’iyyar People’s Democratic Party, wato PDP.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.