Devidhan Besra
Appearance
2009 - District: Rajmahal Lok Sabha constituency (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1945 | ||
| ƙasa | Indiya | ||
| Harshen uwa |
Harshen Hindu Turanci | ||
| Mutuwa | unknown value, 25 ga Augusta, 2022 | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon daji na prostate) | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Bharatiya Janata Party (en) | ||
Devidhan Besra (1945-2022) Ya kasan ce ɗan siyasan Indiya ne, na Jam'iyyar Bharatiya Janata . A cikin zaben shekara ta 2009 an zabe shi zuwa Lok Sabha daga mazabar Rajmahal Lok Sabha na Jharkhand . [1]
An Gudanar da Sako
[gyara sashe | gyara masomin]| # | Daga | Zuwa | Matsayi |
|---|---|---|---|
| 01 | 1980 | 1990 | Memba, Bihar Majalisar dokoki (wa'adi biyu) |
| 02 | 2000 | 2005 | Memba, Majalisar Dokokin Jharkhand da kuma Minista |
| 03 | 2009 | Mai ci | Memba na Majalisar, na 15 Lok Sabha |
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Rajmahal (mazabar Lok Sabha).