Diana Çuli
Diana Çuli | |||
---|---|---|---|
23 ga Janairu, 2006 - 25 ga Janairu, 2010 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tirana, 13 ga Afirilu, 1951 (73 shekaru) | ||
ƙasa | Albaniya | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of Tirana (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan jarida, ɗan siyasa, Mai kare ƴancin ɗan'adam, gwagwarmaya da marubuci | ||
Mamba | Parliamentary Assembly of the Council of Europe (en) | ||
IMDb | nm1066956 | ||
Diana Çuli ,( CHOO -lee ), (an haife ta a ranar 13 ga watan Afrilu a shikara ta 1951, Tirana) marubuciya ce, 'yar jarida kuma 'yar siyasa 'yar ƙasar Albaniya. Ta sauke karatu daga Faculty of Philosophy na Jami'ar Tirana a shekara ta 1973. Bayan kammala karatun ta shiga allon edita na Drita da mujallar French Les lettres albanaises. A cikin shekarar 1990, ta shiga cikin 'yan adawar dimokuraɗiyya kuma ta zama shugabar kungiyar mata masu zaman kanta, sannan ta shiga jam'iyyar Albaniya Social Democratic Party.[1][2]
Tun daga shekara ta 2006, ta kasance wakiliyar Albaniya a Majalisar Dokoki ta Majalisar Turai.[3][4][5] A Albaniya, tana aiki ne don yancin mata, musamman waɗanda aka tilasta musu yin karuwanci. Tun daga shekarar 2004 ita ce shugabar ƙungiyar mata ta Albania.[6]
A ƙarshen shekarun 1970s, ta buga ɗan gajeren labarinta na farko Ndërgjegja (Lamiri ). Ta buga litattafai takwas, kuma ita ce marubuciyar wasan kwaikwayo na fina-finai irin su Hije që mbeten pas (1985), Rrethi i kujtesës (1987), [7] da Bregu i ashpër (1988).[8]
Ayyukan da aka zaɓa
[gyara sashe | gyara masomin]- 1980: Jehonat e jetës
- 1983: Zëri i largët
- 1986: Dreri i trotuareve
- 1992: Rekuiem
- 1993: ... dhe nata u nda nə mes
- 2000: Diell ne mesnatə
- 2006: Engjëj të armatosur
- 2009: Gruaja na kafe
- 2011: Hoteli i drunjtë
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Rabiu Abdullahi
- Mimoza Ahmeti
- Flora Brovina
- Klara Buda
- Elvira Dones
- Musine Kokalari
- Helena Kadare
- Irma Kurti
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Conference on Equality Between Women and Men in a Changing Europe: Proceedings : Poznań (Poland), 31 March-2 April 1992. Council of Europe. 1994. p. 221. ISBN 978-92-871-2518-7.
- ↑ "Diana Culi". Parliamentary Assembly. Archived from the original on 23 October 2014. Retrieved 18 October 2014.
- ↑ Conference on Equality Between Women and Men in a Changing Europe: Proceedings : Poznań (Poland), 31 March-2 April 1992. Council of Europe. 1994. p. 221. ISBN 978-92-871-2518-7.
- ↑ "Diana Culi". Parliamentary Assembly. Archived from the original on 23 October 2014. Retrieved 18 October 2014.
- ↑ "Diana Culi". Parliamentary Assembly. Archived from the original on 23 October 2014. Retrieved 18 October 2014.
- ↑ Europa World Year. Taylor & Francis. 2004. p. 455. ISBN 978-1-85743-254-1.
- ↑ "Me shkrimtaren Diana Çuli" (in Albaniyanci). Toena.com. Archived from the original on 2014-10-24. Retrieved 18 October 2014.
- ↑ "Me shkrimtaren Diana Çuli" (in Albaniyanci). Toena.com. Archived from the original on 2014-10-24. Retrieved 18 October 2014.