Jump to content

Diego Maradona

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Diego Maradona
Rayuwa
Cikakken suna Diego Armando Maradona
Haihuwa Lanús (en) Fassara, 30 Oktoba 1960
ƙasa Argentina
Mutuwa Dique Luján (en) Fassara, 25 Nuwamba, 2020
Makwanci Jardín Bella Vista (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (cardiac arrest (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Claudia Villafañe (en) Fassara  (7 Nuwamba, 1989 -  2003)
Yara
Ahali Raúl Maradona (en) Fassara da Hugo Maradona (en) Fassara
Karatu
Harsuna Italiyanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa, association football manager (en) Fassara da jarumi
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Argentinos Juniors (en) Fassara1976-1981166116
  Argentina national association football team (en) Fassara1977-19949134
  Argentina national under-20 football team (en) Fassara1977-19792413
  Boca Juniors (en) Fassara1981-19824028
  FC Barcelona1982-19843622
  SSC Napoli (en) Fassara1984-199118881
  Sevilla FC1992-1993265
  Newell's Old Boys (en) Fassara1993-199450
  Boca Juniors (en) Fassara1995-1997307
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Ataka
Nauyi 70 kg
Tsayi 165 cm
Kyaututtuka
Sunan mahaifi Dios
IMDb nm0544764
hoton Dan kwallo maradona
hoton maradona

Diego Armando Maradona Franco (lafazi|ˈdjeɣo maɾaˈðona, an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoban 1960), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Argentina, kuma mai kula da Mexican second division club Dorados. Yawancin masu harkokin wasanni, da suka hada da marubuta wasan ƙwallon ƙafa, yan'wasa, da magoya baya, na ganinsa amatsayin ɗaya daga cikin manyan ƴan ƙwallon ƙafa a Duniya. Yana ɗaya daga cikin fitattun ƴan ƙwallon ƙafa na FIFA na ƙarni na 20 tare da Pelé.[1][2] Yanayin Kallo, bayar da ƙwallo da yadda Maradona yake sarrafa Ƙwallon sa shine ya bambanta shi da sauran Ƴan Ƙwallo. Hakanan ma ƙwarewar sa wajen haɗa kan ƴan wasan ƙungiyar sa a yayin da ake buga ƙwallon shima ya ƙara masa ƙima sosai. Ana yi masa laƙani da "El Pibe de Oro" ("Yaron ƙwarai"), sunan da ya ɗauka shiga a tarihin tashen sa na ƙwallon ƙafa.[3].

  1. FIFA Player of the Century Archived 26 ga Afirilu, 2012 at the Wayback Machine. touri.com
  2. "Maradona or Pele?" Archived 2012-01-12 at the Wayback Machine. CNN Sports Illustrated, 10 December 2000. Retrieved 13 March 2013
  3. "La nuova vita del Pibe de Oro Maradona ct dell'Argentina". la Repubblica. Retrieved 3 February 2015.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.