Disina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Disina

Wuri
Map
 11°29′N 9°55′E / 11.48°N 9.92°E / 11.48; 9.92
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Bauchi
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Disina birni ne, da ke ƙaramar hukumar Shira,[1] Jihar Bauchi da ke a arewa maso gabashin Nijeriya, mai tazarar kilomita 35 kudu maso yammacin Azare. Yana gefen kogin Bunga, tsakanin garuruwan Jemma da Foggo. Adadin jama'ar garin sun kai dubu 18,792, a shekarar 2007.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Egbara, Godwin (2004-06-02). "Muazu and the burden of transforming Bauchi". Daily Independent Online. Biafra Nigeria World. Retrieved 2007-11-22.