Jump to content

Dora Vasconcellos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dora Vasconcellos
Rayuwa
Haihuwa Rio de Janeiro, 1910
ƙasa Brazil
Mutuwa Port of Spain, 25 ga Afirilu, 1973
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a marubuci da maiwaƙe
Dora Alencar Vasconcellos (1910-1973)

Dora Alencar Vasconcellos (1910-1973) mawakiya ce kuma 'yar diflomasiyya ta Brazil.Ta yi aiki a matsayin jakadan Brazil a Trinidad da Tobago daga 1970 har mutuwarta.[1] Waƙarta da aka fi fice shine "Canção do Amor", wanda Heitor Villa-Lobos ya taka rawa da ita..  [ana buƙatar hujja]

  1. Molly Ahye Golden heritage: the dance in Trinidad and Tobago -1978 Page 146 "THE late Senhora Dora Vasconcellos, Brazil's Ambassadress to Trinidad and Tobago between 1970 — 1973 when she passed away in Port of Spain. She was a famous poetess and she composed among her works Cancao De Amor, the ..."

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]