Drastamat Kanayan
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
24 Nuwamba, 1920 - 2 Disamba 1920 ← Ruben Ter-Minasian (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Iğdır (en) ![]() | ||
ƙasa |
Russian Empire (en) ![]() First Republic of Armenia (en) ![]() Armenian Soviet Socialist Republic (en) ![]() Tarayyar Amurka | ||
Ƙabila |
Armenians (en) ![]() | ||
Mutuwa | Boston, 8 ga Maris, 1956 | ||
Makwanci |
Q110671899 ![]() Mausoleum of Drastamat Kanayan (en) ![]() | ||
Yanayin mutuwa | (cuta) | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Armenian (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja da ɗan siyasa | ||
Aikin soja | |||
Fannin soja |
Armenian fedayees (en) ![]() Armenian Army (en) ![]() | ||
Digiri | Janar | ||
Ya faɗaci |
Yakin Duniya na I Caucasus campaign (en) ![]() Battle of Abaran (en) ![]() Turkish–Armenian War (en) ![]() Yakin Duniya na II Armenian-Tatar massacres 1905-1907 (en) ![]() Siege of Van (en) ![]() Georgian–Armenian War (en) ![]() Armenian–Azerbaijani war (en) ![]() | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Armenian Revolutionary Federation (en) ![]() |

Janar Drastamat Kanayan (an haife shi ranar 31 ga watan Mayu, shekarar 1884 - ya mutu a ranar 8 ga watan Maris, shekarar 1956) ɗan siyasan Armenia ne, mai son kawo sauyi, kuma janar . Shi ne kwamandan Armenia Legion na Wehrmacht, sojojin Nazi na Jamus da kuma wani ɓangare na ƙungiyar kwatar 'yancin Armeniya .
An haifi Drastamat Kanayan a Iğdır, Surmalu, Daular Rasha ( Turkiyya ta yanzu ) a cikin shekarar 1884.