Eberechi Opara
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 6 ga Maris, 1976 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Eberechi Opara (an haife ta ranar 6 ga watan Maris, 1976). Ta kasance mai tsaron gida a wasan kwallon kafa ta Mata ta Najeriya.
Gasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kasance daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na 1999, da kuma a wasannin Olympics na bazara na 2000. tana daga cikin yan kwallon mata na kasa.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2000
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-02-11. Retrieved 2020-11-09.