El-Kanemi Stadium
Appearance
| El-Kanemi Stadium | |
|---|---|
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Borno |
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Maiduguri (en) |
| Babban birni | Maiduguri |
| Coordinates | 11°50′46″N 13°08′45″E / 11.8461°N 13.1458°E |
![]() | |
| History and use | |
| Occupant (en) | El-Kanemi Warriors F.C. |
| Maximum capacity (en) | 10,000 |
|
| |
El-Kanemi Stadium filin wasa ne a Maiduguri, Najeriya. A halin yanzu ana amfani dashi galibi don wasannin kwallon ƙafa kuma filin wasan gida na club din El-Kanemi Warriors ne . Filin wasan yana da mazaunin mutane 10,000. Ansa masa suna ne da sunan shahararren mai mulkin Kanem-Borno, Muhammad al-Amin al-Kanemi .
Coordinates: 11°50′46″N 13°08′45″E / 11.84611°N 13.14583°E / 11.84611; 13.14583
