Jump to content

Elton John

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elton John
Rayuwa
Cikakken suna Reginald Kenneth Dwight
Haihuwa Pinner (en) Fassara, 25 ga Maris, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Stanley Dwight
Mahaifiya Sheila Eileen Farebrother
Abokiyar zama Renate Blauel (en) Fassara  (14 ga Faburairu, 1984 -  18 Nuwamba, 1988)
David Furnish (mul) Fassara  (21 Disamba 2014 -
Karatu
Makaranta Royal Academy of Music (en) Fassara
University of London (en) Fassara
St. Thomas Aquinas High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, mai rubuta kiɗa, ɗan wasan kwaikwayo, keyboardist (en) Fassara, pianist (en) Fassara, recording artist (en) Fassara, HIV/AIDS activist (en) Fassara, mawaƙi da lyricist (en) Fassara
Wurin aiki New York, Tarayyar Amurka da Ingila
Muhimman ayyuka Billy Elliot the Musical (en) Fassara
Goodbye Yellow Brick Road (en) Fassara
Your Song (en) Fassara
Tiny Dancer (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Sunan mahaifi Elton John
Artistic movement rock music (en) Fassara
pop rock (en) Fassara
glam rock (en) Fassara
soft rock (en) Fassara
rhythm and blues (en) Fassara
Yanayin murya tenor (en) Fassara
Kayan kida piano (en) Fassara
murya
Jadawalin Kiɗa Universal Records (mul) Fassara
Island Records
Philips Records (mul) Fassara
DJM Records (en) Fassara
Uni (en) Fassara
Geffen Records (mul) Fassara
Paramount Records (en) Fassara
Mercury Records (mul) Fassara
MCA Records (en) Fassara
Def Jam Recordings (mul) Fassara
Congress (en) Fassara
The Rocket Record Company (en) Fassara
IL (en) Fassara
Chrysalis Records (en) Fassara
A&M Records (en) Fassara
Regal Zonophone (en) Fassara
Stateside Records (en) Fassara
Cube Records (en) Fassara
IMDb nm0005056
eltonjohn.com
Elton John
Elton John
Elton John

Elton John (an haife shi Reginald Kenneth Dwight; 25 ga Maris din Shekarar 1947) mawaki ne na Biritaniya, ɗan wasan piano kuma mawaki. Wanda ya samu yabo daga masu suka da mawaƙa, musamman don aikinsa a cikin shekarun 1970 da kuma tasirinsa na dindindin a masana'antar kira, kidan sa da wasan kwaikwayonsa sun yi tasiri sosai akan fitattun kiran. Haɗin gwiwar rubutun waƙar sa tare da mawaqa Bernie Taupin yana ɗaya daga cikin mafi nasara a tarihi. [1] [2]