Jump to content

Eme Okoro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eme Okoro
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Sana'a ɗan siyasa

Eme Okoro ɗan siyasar Najeriya ne na jam'iyyar People's Democratic Party wanda a halin yanzu yake riƙe da muƙamin sakataren gwamnatin jihar a jihar Abia bayan Okezie Ikpeazu ya naɗa shi a ranar 3 ga watan watan Yunin 2015 ya gaji Mkpa Agu Mkpa.[1][2]

  • Gwamnatin Jihar Abia
  1. Ugwu, Emmanuel (4 June 2015). "Abia Gov Appoints THISDAY Reporter, Others Media Aides". This Day Newspaper. Umuahia. Archived from the original on 6 October 2015. Retrieved 2 October 2015.
  2. Ukandu, Stephen (4 June 2015). "Ikpeazu appoints SSG, media aides". The Punch. Archived from the original on 4 October 2015. Retrieved 2 October 2015.