Emeka Sibeudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emeka Sibeudu
ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 6 Nuwamba, 1958
Yaren haihuwa Harshen Ibo
Harsuna Turanci, Harshen Ibo da Pidgin na Najeriya
Sana'a ɗan siyasa

Emeka Sibeudu (an haife shi a ranar 6 ga watan Nuwamban 1958 a Umunze, Najeriya) ɗan siyasar Najeriya ne. Shi ne tsohon mataimakin gwamnan jihar Anambra.[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Encomiums as Pa Okwuosa is buried in blaze of glory – The Sun News". The Sun News. March 7, 2017. Retrieved 1 June 2018.
  2. "Third term agenda: No, not in Anambra! – The Sun News". The Sun News. September 13, 2017. Retrieved 1 June 2018.
  3. "Constitution not fair to dep govs —Sibeudu – Vanguard News". Vanguard News. July 14, 2016. Retrieved 1 June 2018.