Emmanuel Paulker
Appearance
29 Mayu 2007 - 9 ga Yuni, 2019 ← David Brigidi - Douye Diri → District: Bayelsa Central | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Jahar Bayelsa, 15 Oktoba 1955 (70 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | jami'ar port harcourt | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Emmanuel Paulker (An haifeshi ranar 15 ga watan Octoba, 1955). Zaɓaɓɓen sanata ne a jihar Bayelsa ta tsakiya inda ya shiga ofis a 29 ga watan Mayu 2007.[1]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi (Dimeari Grammar School) inda ya samu shedar gama sacandari a shekarar 1973 sannan ya samu digirin sa na farko a jami'ar Potakol a 1983. Kwararren malami ne shi yayin da daga bisani an zabe shi a matsayin kwamishinan kasa da gidaje a jihar Bayelsa daga shekarar 1999 zuwa 2001.[2]