Jump to content

Fakkanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Fakanci)
Fakkanci
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 gel
Glottolog kagf1238[1]

Fakkanci (Fakanci, Fakai) ko u̠t-Ma’in harshe ne da ake yinsa a Arewa maso yamma na Najeriya. Akwai masu jin harshen sama da mutane 36,000 a gundumar Fakai dake baking tafkin Kainji a jahar Neja.

Ga sunayen mutanen u̠t-Ma’in:[2]

Da Hausa Da harshen c-Lela Mutane Harshe
Fakkawa Pək-nu Kag-ne ǝt-Kag
Fakkawa Pək-nu əs-Us ǝt-Us
Gelawa Geeri-ni a-Jiir ǝt-Jiir
Zuksun Wipsi-ni a-Zuksun ǝt-Zuksun
Kukumawa Wipsi-ni əs-Fer ǝt-Fer
Kelawa Keri-ni Kər-ni ǝt-Kər
Tuduwa ǝd-Gwan a-Ror ǝt-ma-Ror
Kuluwa ? a-Koor ǝt-ma-Koor
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Fakkanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger (2012). "The Kainji languages of northwestern and central Nigeria" (PDF). Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.