Jump to content

Fakkanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fakkanci
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 gel
Glottolog kagf1238[1]

Fakkanci (Fakanci, Fakai) ko u̠t-Ma’in harshe ne da ake magana da shi a Arewa maso yammacin Najeriya. Akwai masu jin harshen sama da mutane 36,000 a gundumar Fakai dake baking tafkin Kainji a jahar Neja.

Ga sunayen mutanen u̠t-Ma’in:[2]

Da HausaDa harshen c-LelaMutaneHarshe
FakkawaPək-nuKag-neǝt-Kag
FakkawaPək-nuəs-Usǝt-Us
GelawaGeeri-nia-Jiirǝt-Jiir
ZuksunWipsi-nia-Zuksunǝt-Zuksun
KukumawaWipsi-niəs-Ferǝt-Fer
KelawaKeri-niKər-niǝt-Kər
Tuduwaǝd-Gwana-Rorǝt-ma-Ror
Kuluwa?a-Koorǝt-ma-Koor
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Fakkanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger (2012). "The Kainji languages of northwestern and central Nigeria" (PDF). Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation. Archived from the original (PDF) on 2020-04-09. Retrieved 2019-12-25.