Farida Ajebo
Farida Usman Ajebo Jaruma ce Kuma mai bada umarni sannan mai shirya fim ce a masana_antar fim ta Hausa wa to kannywood ta biyo jaruma [1]muhibbat Abdul's Salam. Farida ba bakuwa bace a masana antar ta Dade tana Bada guduma war ta a harkan.daga baya ta koma waka.[2]
Takaitaccen Tarihin Ta
[gyara sashe | gyara masomin]Cikakken sunan ta shine Farida Usman bafula_tana daga jihar Adamawa Amma anfi_sanin ta da Farida Ajebo, darakta_ce jaruma furodusa sannan mawaƙiya a Masana antar. Mace ce Mai Hali Mai ladabi da biyayya a masana antar kowa na yabon halayenta.
An haife ta a garin sokoto daga baya suka dawo garin Abuja acan ta girma , bayan rasuwar kakan ta suka dawo jihar kaduna da ga Nan take amsa sunan ta a matsayin yar jihar.Ta samo suna Ajebo_ne da ga mahaifin ta lokacin kanwarta ta na makarantar"police academy" ana kiran ta da skellegaga SE ake tambayan ta me sunan ke nufi shine tace alebo, ita kuma tace tana son sunan. To shine baban su ya ce Farida yar shi itace Ajebo to tun daga Nan sunan yabi ta.
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Farida ta yi karatun fira_mare a "Jibril memorial" tayi karatun sakan_diri a "karu secondary school" da ga Nan ta shiga "shehu Idris college of health Makarfi" in da tai karatun ND da Kuma HND acan.
Waka
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fara Waka ne sabo_da tana son waka, tun tana sakan_diri take shiga Hausa club su_ ke yin Waka in za,ai taro. Bayan ta gama ne ta hadu da wasu suka ce suna da sitediyon Waka shine ita tace tana so ta yi. Ta fara Waka da wakar Siyasa. Ita ke rubuta wakar da kanta.
Wakokin_ta;
- in dai_da_tunani
- Mai_kunya
- ki Soni
- Matan_gida
- Da so mu_ka_saba
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
- ↑ https://fimmagazine.com/yadda-na-soma-zama-darakta-mawa%C6%99iyar-kannywood-farida-ajebo/