Fatiha
![]() | |
---|---|
Surah | |
![]() | |
Bayanai | |
Sunan asali | الفاتحة |
Suna a Kana | かいたん |
Akwai nau'insa ko fassara |
1. The Opening (en) ![]() ![]() ![]() |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Sūratul-Fātiḥah (Larabci سُورَةُ الْفَاتِحَة) itace (surah) ta farko acikin alkur'ani. Ayoyin (ayat) ta bakwai addu'o'i ne na neman shiriya, da girmamawa ga Allah, da neman rahmar Allah.[1] suratul fatiha nada mutukar mahimmanci acikin (sallah). Ma'anar kalmar "al-Fātiḥah" a ilimance shine "Mabudi" Wanda hakan me nuna itace ta farko acikin alkur'ani, ita tafara bude surorin alkur'ani (Fātiḥat al-kitāb), da kasancewa itace Surar da akekaranta ta cikakkiya acikin kowace (rakʿah), da kuma yadda takasance itace ake farawa da'ita a wurin gabatar da abubuwan addinin daban-daban.[2]
Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Maududi, Sayyid Abul Ala. Tafhim Al Quran.
- ↑ Joseph E. B. Lumbard "Commentary on Sūrat al-Fātiḥah," The Study Quran. ed. Seyyed Hossein Nasr, Caner Dagli, Maria Dakake, Joseph Lumbard, Muhammad Rustom (San Francisco: Harper One, 2015), p. 3.